Baffa Babba Ɗan’agundi Ya Ɗauki Nauyin Horas Da Matasa 156 Sana’o’in Dogaro Da Kai
Cancantar Abubakar Maina Ta Sa Tarauni Ke Son Ya Nemi Takarar Majalisar Tarayya – Isma’il Salihu
Abin Da Ya Sa Na Bar Jam’iyyar APC -Hon. Sule Lawan Shuwaki
2027: Za Mu Haɗa Kai Mu Zaɓi Ibrahim Alkasim Batayya a NDC -Abba Umar Tiga
Gwamna Abba Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗin Naira Tiriliyan 1.107 Na 2027, Ya Ba Ayyukan Cigaba Fifiko
Gyaran Kasafin Kuɗin 2027: Hadimin Gwamna Bashir Abubakar Galadima Ya Yaba Wa Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano
Ni Ne Halastaccen Ɗan Takarar NDC A Gwale, Kano -Awilo
Siyasar Tinubu Ta Ta’allaka Kan Amintattun Abokansa Kamar Masari — Yahaya Potiskum
Yahaya: Masari Remains Key Pillar Of Tinubu’s Political Strength
Kwamishinan Gidaje na Kano Ya Yaba Da Taron Masu Gidaje da Filaye na Kano ‘Real Estate’Daga Muhammad Sakafa A a karshen makon nan ne, ’yan’uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky suka gudanar da gagarumin bikin yaye mahaddata Alkur’ani mai tsarki karo na 14 a filin…
Daga Ibrahim Muhammad An yaba da irin ƙoƙarin da wata Gidauniya take na haɗa kan Hausawan Duniya domin yunƙurin mai muhimmanci da zai daɗa bunƙasa mutuncin al’ummar hausawa. Hajiya Hauwa’u…
Daga Ibrahim Muhammad A wani salo na tabbatar da doka tare da kawo tsafta a ɓangaren ɗab’i, Hukumar tace finafinai da Dab’i ta Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Alhaji Abba El-mustapha…
WAEC Da NECO Sun Saki Sakamakon Jarabawar Ɗaliban Zamfara Na Shekara Biyar, Yayin Da Gwamna Lawal Ya Warware Bashin Da Gwamnatocin Baya Suka Riƙe Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya…
Daga Ibrahim Muhammad Gidauniya Hausa da haɗin kan Hausawan Duniya Charity ƙarƙashin jagorancin shugabanta na duniya, Dakta Muhammad Sa’id ta gudanar da taron bayar da muƙamai da shaida ga wasu…
Daga Ibrahim Muhammad Sakamakon kyakkyawar shaida ta irin ɗimbin gudunmuwa da take bayarwa, Gidauniyar Hausa da haɗin gwiwar Hausawan Duniya Charity, ta tabbatar da Ambasada Hajiya Samira Bala Usman a…
Gwamnatin jihar Zamfara ta ƙaryata wani labari da ke ikirarin cewa wata Musulma da ta zama Kirista a jihar, Zainab, za ta gurfana a gaban Kotun Shari’ar Musulunci a ranar…
Daga Ibrahim Muhammad Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya rantsar da AVM Ibrahim Umar mai ritaya a matsayin sabon Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida. Gwamnan ya yi…
Daga Ibrahim Muhammad Hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta dakatar da nuna wasu manyan finafinan guda 22 masu dogon zango. Shugaban Hukumar, Abba El-mustapha ne ya bayyana hakan a…
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjina wa ɗan Majalisar tarayya mai wakiltar Mazabar Gusau/Tsafe, Hon. Kabiru Amadu ‘Mai Palace,’ bisa samar da romon Dimokraɗiyya ga al’ummar Mazabar sa. A…




