Muna Tare Da Hon. Abdullahi Yahaya Tsamiyar Kara -Hon Sani Jogana
Daga Ibrahim Muhammad Kano. An bayyana ɗan majalisar jihar Kano mai wakiltar Gezawa, Hon. Abdullahi Yahaya Tsamiyar Kara, Barden Gezawa, a matsayin mutum mai ƙoƙarin sauke nauyin jagorancin al’ummar ƙaramar…
Ibrahim Al Amin “Little” A ADC: Shirinsa Na Ceto Jihar Kano A 2027
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Alhaji Ibrahim Al Amin, wanda aka fi sani da “Little”, fitaccen ɗan siyasa ne, kuma ɗan kasuwa daga Tudun Wada da ke Ƙaramar Hukumar Nasarawa a…
PDP Kano Na Shirin Fitar Da ‘Yan Takara A Matakai Daban-Daban — Hon. Rabiu Saleh Wangal
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa tana shirin fitar da ‘yan takara a matakai daban-daban na kasa da jihohi, yayin da ta fara sayar da fom ɗin…
Al’ummar Kano Ta Tsakiya Sun Bukaci Balarabe Sorondinki Ya Tsaya Takarar Sanata A ADC
Daga Ibrahim Muhammad Kano Al’ummar ƙananan hukumomi 15 da ke mazaɓar Kano ta Tsakiya sun yi kira ga Shugaban Matasan Jam’iyyar ADC na ƙasa, Hon. Balarabe Rufa’i Soronɗinki, da ya…
Masu Ruwa Da Tsaki Na Kiru/bebeji Sun Amince Da Tsayar Da Abdulmumin Jibril Kofa Takara Karo Na 5
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Masu ruwa da tsaki na mazabar Kiru da Bebeji, Kano, sun amince baki ɗaya da tsayar da Abdulmumin Jibril Kofa domin sake neman kujerar Majalisar Wakilai…
ZABEN 2027: Fatah Zango Ya Fito Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya Da Manufofi 7
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Dakta Muhammed Musa Zango, wanda aka fi sani da Fatah, ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a ƙarƙashin jam’iyyar APC gabanin babban…
Har Yanzu Ina Nan A Jam’iyyar ADC — Kwankwaso
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce har yanzu bai yanke hukuncin ƙarshe ba kan makomar siyasarsa, duk da rahotannin da ke yawo cewa…
Daga Dokajin Kano Zuwa Sarkin Sudan: Abin Farin Ciki Ne -Injiniya Aminu Aliyu Wudil
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Injiniya Aminu Aliyu Wudil, Wamban Sarkin Sudan na Kano, ya bayyana farin cikinsa bisa naɗin Alhaji Muhammad Aliyu Wudil a matsayin Sarkin Sudan na Kano, wanda…
ADC Ta Kori Dakta Auwalu Anwar a Mazaɓar Bakin Ruwa Dala, Kano
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), reshen mazaɓar Bakin Ruwa a ƙaramar hukumar Dala ta jihar Kano, ta sanar da korar Dakta Auwalu Anwar daga cikin jam’iyyar.…
















