An Yaba Da Wakilcin Hon. Sani Adamu Wakili A Ungogo Da Minjibir, An Nemi A Sake Tsayar Da Shi A 2027
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar ƙananan hukumomin Ungogo da Minjibir a jihar kano sun bayyana gamsuwarsu da wakilcin da Hon. Sani Adamu Wakili ke yi musu a Majalisar Tarayya, tare…
Amsa Kiran Al’umma Ne Ya Sa Na Fito Takarar Majalisar Borno -Hon. Usman Garba
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ɗan takarar kujerar Majalisar Dokokin Jihar Borno mai wakiltar ƙaramar hukumar Bayo a ƙarƙashin jam’iyyar ADC, Hon. Usman Muhammad Garba, ya bayyana cewa amsa kiran al’umma…
Tsayar da Nasir Ja’oji Takarar Majalisar Tarayya A Tarauni Da APC Ta Yi, Babbar Dama Ce Ga Cigaban Al’ummar Yankin — Balaraba Ibrahim KAPAG
Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa Hon. Nasir Bala Ja’oji, wanda ya sami nasarar zama ɗan takarar majalisar tarayya na ƙaramar hukumar Tarauni a jam’iyyar APC, tun kafin ya…
Muna Goyon Bayan Takarar Sanatan Sakkwato Ta Gabas Da APC Ta Tsayar Da Ajiyan Isa -Talban Isa
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana tsayar da Alhaji Umar Ajiyan Isa a matsayin ɗan takarar Sanatan Sakkwato ta Gabas a ƙarƙashin jam’iyyar APC a matsayin mataki da aka ɗauka bisa…
Sulhu Ya Samu: ATM Gwarzo Ya Janye Wa Barau A Takarar Sanata A APC Kano
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jagoran Jam’iyyar APC a Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci wani zama na sulhu da ya haɗa manyan jiga-jigan jam’iyyar biyu daga Kano ta Arewa,…
Al’ummar Nasarawa Sun Yaba Da Wakilcin Hon. Hassan Shehu Husain A Majalisar Tarayya
Daga Ibrahim Muhammad, Kano (Ɗaukar nauyin wallafawa: Hon. Muhammad Adamu Bomboy) Al’ummar Ƙaramar Hukumar Nasarawa ta Jihar Kano sun bayyana gamsuwarsu da irin wakilcin da Hon. Hassan Shehu Husain ke…
Dr. Sajjad Ya Zama Jakadan Zaman Lafiya Bayan Kammala Kwasa-Kwasa a Abuja
Daga Haidar Aliyu An taya Shaikh Dr. Sajjad Abubakar Nasir Sajjad murnar samun matsayin “Ambassador of Peace” bayan kammala wasu kwasa-kwasai kan Inter-Religious Dialogue, Conflict Transformation and Mediation cikin nasara.…
















