NDC Ta Tsayar Da Aminu Gwarzo Da Mustapha Kwankwaso Takarar Gwamna A Kano
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jam’iyyar NDC ta tabbatar da Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo a matsayin ɗan takararta na gwamnan Jihar Kano, yayin da ta zaɓi Mustapha Rabi’u Kwankwaso a matsayin…
Kotu Ta Umarci INEC Ta Soke Rajistar ADC Da Wasu Jam’iyyu 4
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta soke rajistar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) tare…
Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sunusi II Ya Naɗa Alhaji Sa’ad Ibrahim Ahmad A Matsayin Mayanan Kano
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammad Sunusi II, ya naɗa sabbin masu sarauta a fadarsa ranar Juma’a, ciki har da Alhaji Sa’ad Ibrahim Ahmad wanda aka…
Sokoto Democracy Day Lecture: Abba Moro Bags Distinguished Leadership Award, Hails Idoma Spirit, Gender-Inclusive Politics
Onuminya Innocent in Sokoto Senate Minority Leader and Senator representing Benue South senatorial district, Distinguished Senator Patrick Abba Moro, has added another feather to his cap after clinching the Distinguished…
Sabon Rikici Ya Kunno Kai A ADC Reshen Kano Kan Zargin Hana Waɗanda Ba ’Yan Kwankwasiyya Ba Takara
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Wani sabon rikici ya kunno kai a jam’iyyar ADC reshen Jihar Kano, bayan wasu manyan jami’an jam’iyyar sun zargi jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso,…
Sanata Hanga Ɗan Gwagwarmayar Siyasa Ne Mai Neman Sauyi Da Ci Gaban Al’umma – Maikarfi Dala
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Hadimin Sanatan Kano ta Tsakiya, Sanata Rufa’i Sani Hanga, Hon. Nura Abubakar Maikarfi Dala, ya bayyana cewa matakin da Sanata Hanga ya ɗauka na haƙura da…
















