Sabon Shugaban Kasuwar Waya Ta Bata Global Zai Ƙoƙarin Bunƙasa Cigaban Kasuwar Da Karin Samawa Matasa Damar Dogaro Da Kai
Daga Ibrahim Muhammad, Kano. Sabon Shugaban Riƙo na Ƙungiyar Kasuwar Sayar da Waya ta Bata Global GSM, Nura Baffa da akafi sani da Nura Kansila, ya ce harkar waya na…
Mairiga Ya Gargadi ‘Yan Takarar NDC Kan Sanya Duk Wani Kuɗi Da Ba Na Asusun Jam’iyyar Ba
Daga Ibrahim Muhammad, Kano. Shugaban jam’iyyar NDC na Jihar Kano, Hon. Husaini Isa Mairiga, ya gargaɗi duk ‘yan takarar jam’iyyar a kowane mataki da su guji biyan wani kuɗi a…
Tikitin Gwamnan Kano: Jigo A ADC Ya Musanta Tabbatar Da Ibrahim Khalil A Matsayin Ɗan Takara
Daga Ibrahim Muhammad Kano Wani jigo a jam’iyyar ADC ya musanta rahotannin da ke cewa jam’iyyar ta tabbatar da Malam Ibrahim Khalil a matsayin halastaccen ɗan takararta na gwamnan Jihar…
Daga Shugaban Ƙaramar Hukumar Gezawa Zuwa Ɗan Majalisar Jihar Kano: Tafiyar Siyasar Hon. Abdullahi Yahaya Tsamiyar Kara
Daga Ibrahim Muhammad KanoHon. Abdullahi Yahaya Tsamiyar Kara ya fara haskawa a fagen siyasa tun daga matakin tushe, inda ya samu karɓuwa a tsakanin al’ummarsa tun daga mazaba har zuwa…
Na Fito Takarar Sanata A PDP Ne Don Kawo Ingantaccen Wakilci A Kano Ta Tsakiya – Nafi’u Ɗalladi Sankara
Daga Ibrahim Muhammad Kano Ɗan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a jam’iyyar PDP, Hon. Nafi’u Dalladi Sankara, ya bayyana cewa babban abin da ya sa ya fito takarar kujerar Sanata…
Tinubu Ya Ɗaga Darjar Abdul’aziz Abdul’aziz Zuwa Babban Mataimaki Na Musamman
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ɗaga darajar Abdul’aziz Abdul’aziz daga matsayin Mataimaki na Musamman zuwa Babban Mataimaki na Musamman kan Yaɗa Labarai da Wayar da…
















