Badaƙalar Adeniyi Adeyemi: Gwamnati Ta Raina Hankalin ‘Yan Nijeriya -Farfesa Kamilu Sani Fagge

Daga Hadi Bawa A wannan makon ne Gwamnatin Tarayya ta fito fili ta musanta zargin da ake yi cewa wasu manyan jami’anta suna da hannu a cikin badaƙalar kafa Hukumar…

Za Mu Yi Riƙo Da Gaskiya Da Amana Na Wannan Sarauta Da Sarkin Kano Khalifa Muhammad Sunusi Ya Ba Ni -Sarkin Arewa

Daga Ibrahim Muhammad, KanoAn bayyana sarautar Sarkin Arewa da Masarautar Kano ƙarƙashin jagorancin Sarkin Kano, Khalifa Muhammad Sunusi, ta naɗa Alhaji Ɗahiru Sa’idu Giɗaɗo, a matsayin sarauta da aka yi…

An Buɗe Taron “Indonesia-Kano Expo 2026” Karo Na 3 A Kano Da (KASCOTE) Ta Shirya

Daga Ibrahim Muhammad, Kano. A ranar Alhamis ne aka buɗe taron “Indonesia-Kano Expo 2026” karo na uku a jihar Kano, wanda ƙungiyar KASCOTE ta shirya. Shugaban ƙungiyar KASCOTE, Alhaji Hassan…

Zaɓar Jam’iyyar PDP A 2027 Zai Kawo Gyara Da Kyautata Rayuwar Al’ummar Jihar Kano Da Kasa Baki Ɗaya -Hajiya Khadija Ɗahiru Gama

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jam’iyyar PDP ta na kara kaimi wajen tuntubar mata a lungu da sakon jihar Kano domin wayar da kan su kan halin da kasar ta shiga…

Muna Fatan Bai Wa Shugaban Ƙasa Tunubu Da Gwamnan Kano Abba Ƙuri’u Miliyan 5 Zuwa 6 A Zaɓen 2027 -Naziru Alhasan Abdullahi

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Dan siyasa jigo a jam’iyyar APC a jihar Kano dan Karamar Hukumar Ungogo, Alhaji Naziru Alasan Abdullahi, ya bayyana burin jam’iyyarsa na baiwa shugaban kasa Bola…

IPAC Kano Ta Nemi Haɗin Kan Jam’iyyu Domin Yin Zaɓe Mai Inganci A 2027

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Kungiyar Zauren Shawarwarin Jam’iyyu ta Kasa, Reshen Jihar Kano, wato IPAC, ta gudanar da taro na musamman da shugabannin jam’iyyun siyasa a jihar. Taron na da…

Kano Ta Karɓi Baƙuncin Wasan Tseren Dawakai Na ‘Renewed Hope’

Daga Ibrahim Muhammad Kano. An bayyana ba za a cika tarihin tseren dawakai a ko’ina a Najeriya ba, ba tare da an sanya Kano ba, domin ta na da matuƙar…

Sabon Shugaban Kasuwar Waya Ta Bata Global Zai Ƙoƙarin Bunƙasa Cigaban Kasuwar Da Karin Samawa Matasa Damar Dogaro Da Kai

Daga Ibrahim Muhammad, Kano. Sabon Shugaban Riƙo na Ƙungiyar Kasuwar Sayar da Waya ta Bata Global GSM, Nura Baffa da akafi sani da Nura Kansila, ya ce harkar waya na…

Mairiga Ya Gargadi ‘Yan Takarar NDC Kan Sanya Duk Wani Kuɗi Da Ba Na Asusun Jam’iyyar Ba

Daga Ibrahim Muhammad, Kano. Shugaban jam’iyyar NDC na Jihar Kano, Hon. Husaini Isa Mairiga, ya gargaɗi duk ‘yan takarar jam’iyyar a kowane mataki da su guji biyan wani kuɗi a…

Tikitin Gwamnan Kano: Jigo A ADC Ya Musanta Tabbatar Da Ibrahim Khalil A Matsayin Ɗan Takara

Daga Ibrahim Muhammad Kano Wani jigo a jam’iyyar ADC ya musanta rahotannin da ke cewa jam’iyyar ta tabbatar da Malam Ibrahim Khalil a matsayin halastaccen ɗan takararta na gwamnan Jihar…