Ni ‘Yar Jam’iyyar PDP Ce, Ba Ni Da Niyyar Fita Daga Cikinta -Amb. Zainab Audu Bako

Daga Ibrahim Muhammad Kano Jigo a jam’iyyar PDP ta ƙasa daga jihar Kano, Ambasada Hajiya Zainab Audu Bako, ta musanta raɗe-raɗin da ake yi cewa tana shirin ficewa daga jam’iyyar…

Kasuwar Yankura GSM Plaza Na Ba Da Gudunmuwa Sosai Wajen Samar Wa Matasa Sana’o’i A Harkar Waya — Umar Boss

Daga Ibrahim Muhammad Kano Kasuwar hada-hadar wayoyin GSM ta ‘Yankura Plaza na bayar da gudunmuwa sosai wajen samar wa matasa sana’o’i a fannoni daban-daban na harkar wayar hannu. Sabon zaɓaɓɓen…

Sanya Bukatun Kano A Gaba Zai Haɗa Kan Jama’a -Bala Muhammad Gwagwarwa

Daga Ibrahim Muhammad Kano Tsohon shugaban ƙaramar hukumar Nasarawa kuma tsohon Kwamishina a jihar Kano, Hon. Bala Muhammad Gwagwarwa, ya bayyana cewa manufar gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf ta sanya…

‘Ana Zargin Yunƙurin Ɓata Sunan Tsohon Mataimakin Gwamnan Kano’

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa murabus ɗin da tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam, ya yi ya biyo bayan wasu zarge-zarge da ake yi na cewa…

Karramawar Da Aka Yi Min Sakamakon Kyakkyawar Tarbiyya Ce Daga Iyayena -Amb. Dakta Nana Maryam Gwambe

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar WAZOBIA Conflicts Resolution and Peace Advocacy Initiative (WARCOPIA), ƙarƙashin jagorancin Ambasada Garba Sulaiman Marafa (Marafan Lagos), ta gudanar da taron karrama wasu zaɓaɓɓun mutane da…

DSS Ta Saki Jami’an Gwamnatin Kano Kan Zargin Ɓata Sunan Kwankwaso

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta saki wasu jami’an gwamnatin jihar Kano da ake zargi da hannu a wata taƙaddama ta siyasa, bayan sun shafe…

Yin Rijista Da Cibiyar Kasuwanci Da Masana’antu Zai Bai Wa Mata Damar Bunƙasa Kasuwancinsu -Samira Saleh

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa mata na ƙoƙari sosai wajen ƙirƙirar harkokin kasuwanci, sai dai da dama ba sa samun damar bunƙasa harkokinsu yadda ya kamata sakamakon rashin…

Al’ummar Kano Ta Arewa Sun Yi Gangamin Neman Gwarzo Ya Fito Takarar Sanata

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar yankin Kano ta Arewa sun gudanar da wani gangami domin nuna buƙatarsu ga Injiniya Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo da ya fito takarar sanatan yankin a…

Al’ummar Kano Ta Arewa Sun Yi Gangamin Neman Gwarzo Ya Fito Takarar Sanata

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Al’ummar yankin Kano ta Arewa sun gudanar da wani gangami domin nuna buƙatarsu ga Injiniya Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo da ya fito takarar sanatan yankin a…

Ko Makaho Ya Shafa, Zai Gane Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Yana Aiki -Hon. Gurjiya

Daga Ibrahim Muhammad Kano Jagora kuma shugaban jam’iyyar APC a ƙaramar hukumar Bunkure, Hon. Isma’ila Shehu Gurjiya, ya bayyana cewa ba mambobin jam’iyyarsu kaɗai ba, har ma da ‘yan adawa…