Zamantakewa Tsakanin Ma’aurata Na Ɗorewa Ne Da Yin Haƙuri Da Juna -Injiniya Bashir

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana aure a matsayin al’amari na zaman haƙuri, inda dole ne ma’aurata su fahimci cewa akwai lokutan da rashin jituwa kan iya tasowa, amma a…

Hukumar Zaɓe Ba Ta Da Ikon Kakaɓa Wa Jama’a Ɗan Takara -Kwankwaso

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Dakta Rabi’u Musa Kwankwaso, ya halarci wani babban taron manema labarai da uwar jam’iyyar ADC ta shirya a Abuja. A yayin…

Muna Da Kyakyawan Zaton Shigowar Jigajigan Mutane Jam’iyyar ADC Za Ta Samar Da Nasara Ga Al’umma -Amb. Mai Nasara Salga

Daga Wakilinmu. A yayin da jam’iyyar ADC take ci gaba da samun karbuwa da samun shigowar muhimman mutane manyan jagororin siyasa cikinta daga jam’iyyu daban daban. jigo a cikin jam’iyyar…

Abin Da Ya Sa Al’ummar Fagge Suka goyi Bayan Kwankwasiyya A ADC – Mai Wake

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hon. Mustapha Isah Mai Wake ya bayyana cewa al’ummar Ƙaramar Hukumar Fagge da ke jihar Kano za su bai wa tafiyar Kwankwasiyya cikakken goyon baya a…

Mun Bi Kwankwaso Da Zuciya Ɗaya Zuwa ADC Don Tabbatar Da Nasara -Mai Gidan Gona

Daga Ibrahim Muhammad Kano Wani jigo a tafiyar Kwankwasiyya a jihar Kano, Alhaji Adam Salihu, wanda aka fi sani da Mai Gidan Gona na Garun Ali a Ƙaramar Hukumar Garko,…

Mun Rungumi Kwankwasiyya Ne Saboda Gaskiya Da Cigaban Al’umma -Danja

Daga Ibrahim Muhammad Kano Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin jihar Kano, Hon. Isyaku Ali Danja, ya bayyana cewa sun rungumi tafiyar Kwankwasiyya ne saboda tsari ne na gaskiya, riƙon amana da…

Ƙaraye Ya Buƙaci Jama’a Su Shiga ADC Don Ceto Ƙasar Nan

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ɗaya daga cikin jagororin Kwankwasiyya a jihar Kano, kuma tsohon mai magana da yawun jam’iyyar NNPP a jihar, Hon. Injiniya Ibrahim Ƙaraye, ya yi kira ga…

Kungiyar Izala Ta Raba Kayan Abinci Da Tufafi Ga Mabuƙata A Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ƙungiyar Izalatul Bidi’a Wa Iƙamatus Sunnah (Izala) reshen jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Farfesa Imam Abdullahi Saleh Pakistan, ta gudanar da rabon tallafin kayan abinci da tufafi…

Mun Samu Gagarumar Nasara Wajen Inganta Tsaron Kasuwar Ƙofar Wambai -Magajin Garin Kasuwa

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Magajin Garin Kasuwar Ƙofar Wambai kuma shugaban kwamitin tsaron kasuwar, Alhaji Ibrahim Lawan Unguwar Ayagi, ya bayyana cewa an samu gagarumar nasara wajen inganta tsaro a…

Kashe Jami’in Civil Defence: Shugabar ALGON A Kano Ta Buƙaci A Yi Bincike

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugabar Ƙaramar Hukumar Tudun Wada kuma shugabar ƙungiyar shugabannin ƙananan hukumomi ta jihar Kano (ALGON), Hajiya Sa’adatu Salisu Yusha’u Soja, ta buƙaci hukumomin tsaro da ke…