Dauda Dauda Lawal Ya Sha Alwashin Farfaɗo Da Masana’antar Yadi Ta Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana aniyarsa ta dawo da masana’antar yadi da kuma bunƙasa noman auduga a jihar, bayan ziyarar da ya kai Yankin Masana’antu na Glo-Djigbe (GDIZ)…

Gwamna Lawal Ya Sanya Hannu Kan Dokokin Gyaran Ilimi a Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sanya hannu kan wasu Dokokin Zartarwa da za su kafa sabon tsarin gudanar da harkokin ilimi a jihar, tare da ƙaddamar da rabon Manhajar…

Hauwa Nuhu Wali Ta Jinjina Wa Ƙoƙarin Gwamna Abba Kabir Yusuf Kan Inganta Ilimi A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Sabuwar Sakatariyar Dindindin a Gwamnatin Jihar Kano, Hajiya Hauwa Nuhu Wali, wacce ta kasance Shugabar Makarantar GGC Dala, ta yiwa sabbin shugabanin kungiyar “ANCOPSS” fatan alkhairi,…

Matasan Kauru Sun Bukaci Uba Sani Ya Cika Alkawuran da Ya Dauka

Kungiyar Matasan Kauru (KYA) ta yi kira ga Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, da ya cika alkawuran da ya yi na gina titunan cikin garin Kauru da kuma inganta…

Kwamishinan Wuta da Makamashi Na Kano, Dakta Gaddafi Sani Shehu Ya Yaba da Ƙoƙarin Cibiyar Chiranci Kan Haɓaka Rubutu da Bincike a Cikin Ɗalibai

Daga Ibrahim Muhammad Kano Kwamishinan Ma’aikatar Wuta da Makamashi ta Jihar Kano, Dakta Gaddafi Sani Shehu, ya yaba wa cibiyar tuntuɓa da gudanar da harkokin ilimi “Chiranci Educational Management Consultancy…

Iyayenmu Sun Tarbiyantar Da Mu Mu Riƙa Mutunta Al’umma Da Tallafa Musu -Dakta Balaraba Abdullahi Umar Ganduje

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ɗaya daga cikin ‘ya’yan tsohon Gwamnan jihar Kano kuma tsohon Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, Hajiya Dakta Balaraba Abdullahi Umar Ganduje, ta…

Gwamna Dauda Lawal Zai Gabatar Da Jawabi A Taron Ƙasa Da Ƙasa Na Jami’ar FUE Zariya

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai kasance babban mai gabatar da jawabin buɗe taro a Taron Ƙasa da Ƙasa na Farko na 2026 da Tsangayar Ilimin Kimiyyar Zamantakewa ta Jami’ar…

Hukumar Samar Da Magunguna Ta Jihar Kano Ta Fara Bukin Cika Shekara 3 Na Gwamnatin Abba Da Shirye-Shiryen Mako Guda

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Hukumar Samar da Magunguna da Kayan Aikin Asibiti ta Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Darakta Janar, Pharmacist Ghali Sule, ta fara gudanar da shirye-shiryen bikin cika shekara…

Gwamna Dauda Lawal Ya Ƙaddamar da Matatar Sarrafa Ma’adanin Lithium Ta Dala Miliyan 200 A Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ci gaban al’umma ba zai tabbata ba sai idan ana tafiyar da albarkatun ƙasa cikin gaskiya, adalci da inganci, tare da samar…

Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Buhunan Takin Zamani 72,000 Da Kayan Noma Kyauta Ga Manoman Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da rabon buhunan taki 72,000 kyauta tare da magungunan kashe ciyawa da sauran kayan aikin noma ga manoma a faɗin jihar, a wani…