ANYI KIRA GA MABIYA AHLUL BAITI DA SU FITO SU YANKI KATIN RIJISTAR ZABE

Daga Muhammad Sakafa, Kanomsakafa@gmail.comWannan Kiran ya fito ne daga bakin shugaban gamayyar mabiya da masoyan Ahlul bait (as) ta kasa reshen jihar Kano wadda aka fi sani da AHLUL BAITI…

Gwamna Dauda Lawal Zai Yi Jawabi A Taron Kasuwanci Na AFSNET Karo Na Biyar A Ƙasar Algeria

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai yi jawabi a wani taro na habaka kasuwanci karo na biyar wanda AFSNET ke shiryawa. Taron zai gudana daga ranar 4 zuwa 10 ga…

Al’ummar Kano Ku Fito Ku Yi Rijistar Zaɓe Don Kare ‘Yancinku -Jagoran ADC Iyali Ɗaya

Daga Ibrahim Muhammad Jigo a siyasar ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano, Jagoran Ƙungiyar ADC Iyali Ɗaya, Ambasada AbduRahman Mansur Mainasara Salga ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da…

Kanawa Ku Fito Ku Karɓi Rijistar Zaɓe Don Fatattakar Gwamnatin Zalunci -Ibrahim Al-amin Little

Daga Ibrahim Muhammad Fitaccen ɗan siyasa kuma ɗan kasuwa a jihar Kano, Alhaji Ibrahim Al-amin Little, ya yi kira ga al’ummar jihar a kan su fito domin yankar katin rijistar…

Sama Da Mutum 400 Sun Amfani Aikin Idanu Da Gidauniyar Shattima Kankare Ta Ɗauki Nauyi

Daga Ibrahim Muhammad Ɗimbin jama’a ne daga sassan mazaɓun ƙwaryar Fagge suka amfana da aikin duba idanu da ba su magunguna da Hon. Muhammsd Shattima Kankare ya ɗauki nauyi. Da…

Hon. Ibrahim Namadi Ba Shi Da Kwatankwaci Wajen Hidimtawa Al’umma A. Dala -Mustapha Isah Ɗandinshe

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa a siyasar ƙaramar hukumar Dala da ke jihar Kano, mutum ɗaya tilo da yake taka rawar gani wajen yin tsayin daka da sadaukar da…

Wike Bai Isa Ya Hana Mu Babban Taron Jam’iyyar mu Ba, Inji Gwamnonin PDP

Ƙungiyar Gwamnonin Jam’iyyar PDP ta yi gargaɗi ga Ministan Abuja, Nyesom Wike, da wasu mambobin jam’iyyar kan yunƙurin da zai iya lalata babban taron jam’iyyar da aka shirya gudanarwa a…

Gwamnan Zamfara Zai Karbi Bakuncin Gwamnonin PDP

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal zai karbi baƙuncin ɗaukacin gwamnonin jihohin da jam’iyyar PDP ke mulki, inda za su tattauna muhimman batutuwan da suka shafi jam’iyyar da ƙasa baki ɗaya…

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Yi Taron Nazarin Zaɓen Cike Gurbi

A Litinin ɗin nan ne, gwamnatin jihar Kaduna ƙarƙashin jagorancin Sanata Uba Sani, CON, ta kira taron masu ruwa da tsaki don nazarin nasarori da matsalolin da aka samu a…

Hon. T.J. Ƙaura Goje Shugaba Ne Mai Son Ganin Cigaban Al’umma -A’isha Isah Abubakar Gama

Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga masu riƙe da madafun iko ma’aikatan gwamnati da ‘yan siyasa da ‘yan kasuwa da mawadata a tsakanin al’umma a kan su cigaba da…