Mun Taso Tare Tun Muna Yara” -Alhaji Ahmad Ali MTown kan Sabon Durɓin Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Alhaji Ahmad Ali Mai Gari, mallakin katafaren otel ɗin MTown and Suites da ke Dutse jihar Jigawa, ya bayyana farin cikinsa kan naɗin Alhaji Abdulƙadir Koguna…

Ina Matuƙar Farin Ciki Da Naɗin Sarkin Gabas — Hajiya Ruƙayya Sa’id Gwarzo

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hajiya Ruƙayya Sa’id Gwarzo, maiɗakin Alhaji Muktar Maude, wanda Mai Martaba Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi, ya naɗa a matsayin Sarkin Gabas, ta bayyana matuƙar farin…

Sabuwar Kwakwacin Dawanau Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Samar Da Aikin Yi A Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Sakataren Ƙungiyar Masu Fasahar Gyaran Ababen Hawa ta Ƙasa (NATA), reshen Sabuwar Kwakwacin Dawanau da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano, Injiniya Alhaji Salahudeen…

Manoma Sun Nemi Gwamnati Ta Tallafa Musu Kan Asarar Hatsi

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Ƙungiyar Masu Sayar da Masara ta Kasuwar Dawanau, Alhaji Jamilu Abdullahi, ya yi kira ga gwamnatoci a matakai daban-daban da su ɗauki matakin gaggawa domin…

Ƙarin Kwararrun Masu Harhaɗa Magunguna Daga Kano da Jigawa Abin Alfahari Ne -Pharm. Hon. Hashim Ubale Yusuf

Daga Ibrahim Muhammad, Kano An bayyana matuƙar farin ciki da yadda ake samun ƙaruwa a yawan ɗaliban da ke karatun harkar harhaɗa magunguna, tare da samun shaidar zama ƙwararru daga…

A Riƙa Sa Mutunci, Ilimi da Hangen Nesa a Adawar Siyasa – Ambasada Ibrahim Rabi’u Tahir

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ambasada Ibrahim Rabi’u Tahir ya yi kira ga ‘yan siyasa, musamman a jihar Kano, da su riƙa sanya mutumci, ilimi, hangen nesa da sanin ya kamata…

Iyaye da Gwamnati Su Ƙara Ba da Kulawa Ga Makarantun Alƙur’ani – Malam Mahmud TijjaniUsman Zangon Barebari

Malam Mahmud Tijjani Usman Zangon Barebari ya yi kira ga iyaye da kuma gwamnati da su riƙa ba da kulawa ta musamman ga makarantun Alƙur’ani, domin inganta tarbiyyar yara da…

An Raba Wa Jama’a Kayan Abinci A Maulidi A Potiskum

Daga Yusuf Wali An gudanar da bikin Maulidin Manzon Allah (S), Sayyida Zahra (SA) da Imam Ali (AS) a garin Potiskum da ke jihar Yobe, tare da raba kayan abinci…

Zuriyar Sarkin Gini Zakariya’u Ta Ba Da Gudunmawa A Harkar Gine-Gine Masu Tarihi -Ali Sabo Yakasai

Daga Ibrahim Muhammad Kano Zuriyar Sarkin Gini Zakariya’u ta gudanar da babban taronta na sada zumunci karo na 9 a jiya Asabar a ruffaffen ɗakin wasanni na Sani Abacha. Taron…

Hukumar Civil defence Ta Cire Shugaban Ofishinta Na Fagge, Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano. Hukumar tsaron al’umma “Civil Defence” ta jihar Kano ta sauke shugabar ofishinta na ƙaramar hukumar Fagge, SC Amina Musa Kolawole, tare da maye gurbinta da CSC…