Masu Ruwa Da Tsaki Na Kiru/bebeji Sun Amince Da Tsayar Da Abdulmumin Jibril Kofa Takara Karo Na 5
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Masu ruwa da tsaki na mazabar Kiru da Bebeji, Kano, sun amince baki ɗaya da tsayar da Abdulmumin Jibril Kofa domin sake neman kujerar Majalisar Wakilai…
ZABEN 2027: Fatah Zango Ya Fito Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya Da Manufofi 7
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Dakta Muhammed Musa Zango, wanda aka fi sani da Fatah, ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a ƙarƙashin jam’iyyar APC gabanin babban…
Har Yanzu Ina Nan A Jam’iyyar ADC — Kwankwaso
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce har yanzu bai yanke hukuncin ƙarshe ba kan makomar siyasarsa, duk da rahotannin da ke yawo cewa…
ADC Ta Kori Dakta Auwalu Anwar a Mazaɓar Bakin Ruwa Dala, Kano
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), reshen mazaɓar Bakin Ruwa a ƙaramar hukumar Dala ta jihar Kano, ta sanar da korar Dakta Auwalu Anwar daga cikin jam’iyyar.…
Sanatan Kano Ta Tsakiya: An Ƙaddamar Da Garba Yusuf Abubakar A Jam’iyyar APC
Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana Malam Garba Yusuf Abubakar a matsayin mutum mai ilimin addini da na zamani, mai amana, kuma ƙwararre a fannin siyasa da aikin gwamnati. An…
Hon. Kabiru Haruna Wakili: Fatan Al’ummar Fagge A Majalisar Tarayya 2027 Ya Amsa Kiransu
Daga Ibrahim Muhammad Kano Al’ummar ƙaramar hukumar Fagge na yabawa da irin ƙoƙari, kishin cigaban jama’a da kuma taimakon da ɗaya daga cikin matasan yankin ke bayarwa a fannoni daban-daban…
Me Ya Hana Gwamnonin Kano Da Katsina Halartar Taron Tunawa Da Malam Aminu Kano Karo Na 43?
Daga Ibrahim Muhammad Kano An gudanar da taro karo na 43 domin tunawa da marigayi Malam Aminu Kano, wanda Cibiyar Nazarin Dimokuraɗiyya ta Jami’ar Bayero da ke Kano ta shirya,…
Ni ‘Yar Jam’iyyar PDP Ce, Ba Ni Da Niyyar Fita Daga Cikinta -Amb. Zainab Audu Bako
Daga Ibrahim Muhammad Kano Jigo a jam’iyyar PDP ta ƙasa daga jihar Kano, Ambasada Hajiya Zainab Audu Bako, ta musanta raɗe-raɗin da ake yi cewa tana shirin ficewa daga jam’iyyar…
Sanya Bukatun Kano A Gaba Zai Haɗa Kan Jama’a -Bala Muhammad Gwagwarwa
Daga Ibrahim Muhammad Kano Tsohon shugaban ƙaramar hukumar Nasarawa kuma tsohon Kwamishina a jihar Kano, Hon. Bala Muhammad Gwagwarwa, ya bayyana cewa manufar gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf ta sanya…
‘Ana Zargin Yunƙurin Ɓata Sunan Tsohon Mataimakin Gwamnan Kano’
Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana cewa murabus ɗin da tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam, ya yi ya biyo bayan wasu zarge-zarge da ake yi na cewa…
















