Baffa Babba Ɗan’agundi Ya Ɗauki Nauyin Horas Da Matasa 156 Sana’o’in Dogaro Da Kai
Cancantar Abubakar Maina Ta Sa Tarauni Ke Son Ya Nemi Takarar Majalisar Tarayya – Isma’il Salihu
Abin Da Ya Sa Na Bar Jam’iyyar APC -Hon. Sule Lawan Shuwaki
2027: Za Mu Haɗa Kai Mu Zaɓi Ibrahim Alkasim Batayya a NDC -Abba Umar Tiga
Gwamna Abba Ya Gabatar Da Kasafin Kuɗin Naira Tiriliyan 1.107 Na 2027, Ya Ba Ayyukan Cigaba Fifiko
Gyaran Kasafin Kuɗin 2027: Hadimin Gwamna Bashir Abubakar Galadima Ya Yaba Wa Shugabannin Ƙananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano
Ni Ne Halastaccen Ɗan Takarar NDC A Gwale, Kano -Awilo
Siyasar Tinubu Ta Ta’allaka Kan Amintattun Abokansa Kamar Masari — Yahaya Potiskum
Yahaya: Masari Remains Key Pillar Of Tinubu’s Political Strength
Kwamishinan Gidaje na Kano Ya Yaba Da Taron Masu Gidaje da Filaye na Kano ‘Real Estate’Daga Ibrahim Muhammad “Marigayi Galadiman Kano mutum ne mai haƙuri, juriya da iya danne ɓacin ransa.” Tsohon mataimakin Gwamnan jihar Kano, tsohon ƙaramin ministan gidaje, Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo ne…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Sanusi Abbas da cewa jihar Kano ta yi babban rashi na Uba, Basarake Jagora. Hon. Usman Bala ne ya bayyana hakan…
Daga Ibrahim Muhammad Babban Daraktan Gudanarwa na Tashar Tsandauri ta Dala, Alhaji Ahmad Rabi’u ya bayyana marigayi Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi da cewa mutum ne mai haƙuri, tawakkali da…
Daga Khalid Idris Doya A wani ibtila’in da ya faru a ranar Idi a jihar Gombe, wasu ƙananan yara biyu (mata) sun rasa rayukansu a babban filin Idin Gombe biyo…
Daga Ibrahim Muhammad Jaridar Madubin Arewa ta karrama shugaban kamfanin HAY Synergy Link da ke Rimin Gata a jihar Kano, Alhaji Hudu Yakub Senior Rimin Gata bisa irin gudunmwa da…
Daga Ibrahim Muhammad Bisa la’akari da irin gudunmuwa da kamfanin Mai Sango Welding and Construction Company, yake wajen koya wa matasa sana’o’in hannu, jaridar Madubin Arewa ta karrama shugaban kamfanin,…
Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar Lauyoyi ta Nijeriya jihar Kano reshen Ungogo ta nuna mutuƙar damuwarta da yin Allah-wadai bisa kisan gilla da aka yi wa matafiya da suke wucewa ta…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi kira ga al’ummar jihar Zamfara da su rungumi haɗin kai da zaman lafiya. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala…
Daga Ibrahim Muhammad A cigaba da ayyukan tallafawa cigaban al’umma da Gidauniyar TAMALAM ƙarƙashin jagorancin Injiniya Dakta Saleh Musa Wailare take a fannoni daban-daban musamman a ƙananan hukumomin Ɗanbatta da…
Gidauniyar Aliko Ɗangote, a cikin shirye-shiryenta na 2025, na bayar da tallafin abinci ga ‘yan Nijeriya, wanda aka ƙaddamar a ranar Alhamis, ta ware kuɗi kimanin Naira Biliyan16 domin tallafa…




