Sulhu Ya Samu: ATM Gwarzo Ya Janye Wa Barau A Takarar Sanata A APC Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jagoran Jam’iyyar APC a Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci wani zama na sulhu da ya haɗa manyan jiga-jigan jam’iyyar biyu daga Kano ta Arewa,…

Al’ummar Nasarawa Sun Yaba Da Wakilcin Hon. Hassan Shehu Husain A Majalisar Tarayya

Daga Ibrahim Muhammad, Kano (Ɗaukar nauyin wallafawa: Hon. Muhammad Adamu Bomboy) Al’ummar Ƙaramar Hukumar Nasarawa ta Jihar Kano sun bayyana gamsuwarsu da irin wakilcin da Hon. Hassan Shehu Husain ke…

Dr. Sajjad Ya Zama Jakadan Zaman Lafiya Bayan Kammala Kwasa-Kwasa a Abuja

Daga Haidar Aliyu An taya Shaikh Dr. Sajjad Abubakar Nasir Sajjad murnar samun matsayin “Ambassador of Peace” bayan kammala wasu kwasa-kwasai kan Inter-Religious Dialogue, Conflict Transformation and Mediation cikin nasara.…

APC Ta Amince Da Gwamna Lawal Domin Takarar Wa’adi Na Biyu A Zamfara

Jam’iyyar APC ta tantance tare da amincewa da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, domin sake tsayawa takarar gwamna a zaɓen shekarar 2027. Kwamitin tantance ’yan takarar na jam’iyyar mai mulki…

Muna Tare Da Hon. Abdullahi Yahaya Tsamiyar Kara -Hon Sani Jogana

Daga Ibrahim Muhammad Kano. An bayyana ɗan majalisar jihar Kano mai wakiltar Gezawa, Hon. Abdullahi Yahaya Tsamiyar Kara, Barden Gezawa, a matsayin mutum mai ƙoƙarin sauke nauyin jagorancin al’ummar ƙaramar…

TARON APC A ZAMFARA: Gwamna Ya Tabbatar Da Cewa Ƙarfin Gwamnati Na Rataye Ne Da Kyawawan Tsare-tsaren Jam’iyya

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada cewa nasara da ɗorewar kowace gwamnati na da alaƙa kai tsaye da ƙarfinta a fagen siyasa, musamman yadda jam’iyyarta ke da tsari mai…

Ibrahim Al Amin “Little” A ADC: Shirinsa Na Ceto Jihar Kano A 2027

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Alhaji Ibrahim Al Amin, wanda aka fi sani da “Little”, fitaccen ɗan siyasa ne, kuma ɗan kasuwa daga Tudun Wada da ke Ƙaramar Hukumar Nasarawa a…

PDP Kano Na Shirin Fitar Da ‘Yan Takara A Matakai Daban-Daban — Hon. Rabiu Saleh Wangal

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa tana shirin fitar da ‘yan takara a matakai daban-daban na kasa da jihohi, yayin da ta fara sayar da fom ɗin…

Al’ummar Kano Ta Tsakiya Sun Bukaci Balarabe Sorondinki Ya Tsaya Takarar Sanata A ADC

Daga Ibrahim Muhammad Kano Al’ummar ƙananan hukumomi 15 da ke mazaɓar Kano ta Tsakiya sun yi kira ga Shugaban Matasan Jam’iyyar ADC na ƙasa, Hon. Balarabe Rufa’i Soronɗinki, da ya…

Masu Ruwa Da Tsaki Na Kiru/bebeji Sun Amince Da Tsayar Da Abdulmumin Jibril Kofa Takara Karo Na 5

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Masu ruwa da tsaki na mazabar Kiru da Bebeji, Kano, sun amince baki ɗaya da tsayar da Abdulmumin Jibril Kofa domin sake neman kujerar Majalisar Wakilai…