Kungiyar Izala Ta Raba Kayan Abinci Da Tufafi Ga Mabuƙata A Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ƙungiyar Izalatul Bidi’a Wa Iƙamatus Sunnah (Izala) reshen jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Farfesa Imam Abdullahi Saleh Pakistan, ta gudanar da rabon tallafin kayan abinci da tufafi…

Mun Samu Gagarumar Nasara Wajen Inganta Tsaron Kasuwar Ƙofar Wambai -Magajin Garin Kasuwa

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Magajin Garin Kasuwar Ƙofar Wambai kuma shugaban kwamitin tsaron kasuwar, Alhaji Ibrahim Lawan Unguwar Ayagi, ya bayyana cewa an samu gagarumar nasara wajen inganta tsaro a…

Kashe Jami’in Civil Defence: Shugabar ALGON A Kano Ta Buƙaci A Yi Bincike

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugabar Ƙaramar Hukumar Tudun Wada kuma shugabar ƙungiyar shugabannin ƙananan hukumomi ta jihar Kano (ALGON), Hajiya Sa’adatu Salisu Yusha’u Soja, ta buƙaci hukumomin tsaro da ke…

Maryam Suleiman: Admirable Adviser to Sokoto Governor

By: Godwin Onuh Odeh, PhD This reflection comes following the meeting of the Sokoto State Governor with Members of Resident Community at the Sultan Maccido Institute on March 11, 2026.…

PHIMA Ta Kai Ziyarar Bincike Kafin Rijistar Asibitoci Masu Zaman Kansu A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hukumar Kula da Asibitoci Masu Zaman Kansu ta Jihar Kano (PHIMA) ta gudanar da ziyarar bincike kafin rijista a wasu cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu,…

Zaɓen Sabbin Shugabannin APC a Kano Ya Gudana Yadda Ya Kamata – Ibrahim Ali Namadi Dala

Daga Ibrahim Muhammad Kano Tsohon Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano kuma jigo a jam’iyyar APC a Ƙaramar Hukumar Dala, Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala, ya bayyana cewa zaɓen sabbin shugabannin…

Dalilin Da Ya Sa Na Sauya Sheƙa Zuwa APC – Gwamna Dauda Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa rikicin cikin gida da kuma taƙaddamar shari’a da ke addabar Jam’iyyar PDP su ne manyan dalilan da suka sa ya yanke shawarar…

Gwamnan Jihar Zamfara Ya Sauya Sheƙa Zuwa APC

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar PDP tare da komawa jam’iyyar mai mulki ta APC. Cikin wata Sanarwar da ta fito a ranar Litinin cikin…

Gwamnatin Kano Ta Kai Tallafin Naira Miliyan 6.5 Ga Waɗanda Gobara Ta Shafa

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Gwamnatin jihar Kano ta hannun Ma’aikatar Jin Ƙai da Rage Talauci ta kai tallafi ga al’ummar da gobara ta shafa a garin Zago da ke ƙaramar…

Shugaban APC Na Birnin Kano Ya Jagoranci Rabon Tallafin Abba Gida-Gida Ga Mata

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban jam’iyyar APC na ƙaramar hukumar Birnin Kano, Amb. Munzali Danbazau, ya jagoranci rabon tallafin kuɗin jari na shirin Abba Gida-Gida ga mata daga mazaɓun ƙaramar…