Makarantar Raudatuttanzeel Dukawuya Ta Yi Taron Yaye Mahaddata Alƙur’ani 11

Daga Ibrahim Muhammad Kano Makarantar Raudatuttanzeel da ke Unguwar Dukawuya ta gudanar da bikin yaye ɗalibai guda 11 na farko da suka sauke haddar Alƙur’ani mai girma tun bayan kafuwar…

PHIMA da KHEFUND Sun Yi Taron Bita Ga Masu Maganin Gargajiya Kan Kariyar Cututtuka Masu Yaɗuwa

Daga Ibrahim Muhammad Kano Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf na ci gaba da ƙoƙarin inganta harkokin kula da lafiya a matakin farko, la’akari da muhimmiyar…

An Sami Nasarori Masu Yawa Wajen Bunƙasa Kasuwar ’Yan Goro ta Mariri -Ibrahim Sani Zara

Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar ’yan kasuwar goro ta Mariri ta bayyana cewa an samu gagarumin cigaba da nasarori da dama a cikin shekaru biyu da suka gabata tun bayan…

‘Yan Kasuwar Larabar Mata Sun Jajanta Wa ’Yan Kasuwar Singa A Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Kasuwar Larabar Mata, Alhaji Umar Alasan, ya jajanta wa ’yan kasuwar Singa bisa gobarar da ta tashi ta shafe su, inda ya bayyana lamarin a…

Musulunci da Masu Yi Masa Zagon Ƙasa a Najeriya

Daga Aliyu Haidar Alhamdulillah, dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah, Ubangijin talikai.Ya ku ’yan uwa, muna rayuwa ne a wani zamani da wasu suka mayar da sukar Musulunci…

Alakanta Zargin ɓatan Dadiyata da El-Rufa’i da Ganduje: Amnesty International Ta Buƙaci A Yi Cikakken Bincike

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International ta yi kira ga hukumomin Nijeriya da su zurfafa bincike kan ɓatan fitaccen ɗan gwagwarmaya Idris Abubakar da aka…

Ramadan: Hon. Aminu Muktar Ɗan’amu Ya Raba Tallafin Kayan Abinci Ga Marayu 501 Da ’Yan APC A Kano

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Babban Daraktan Kadarorin Kula da Gwamnatin Tarayya, Hon. Aminu Muktar Ɗan’amu, ya raba tallafin kayan abinci ga gidajen marayu 501 da kuma ’yan jam’iyyar APC a…

Dakta Ganduje da Mai Ɗakinsa Farfesa Hafsat Jajirtattu Ne Wajen Hidimta Wa Addini -Malama Zahra’u Muhammad Umar

Daga Ibrahim Muhammad KanoFitacciyar malamar addinin Musulunci, tsohuwar babbar kwamandan mata ta Hukumar Hisba ta Jihar Kano, kuma tsohuwar Kwamishinar Ma’aikatar Mata, Malama Zahra’u Muhammad Umar, ta bayyana cewa Khadimul…

Ba A Samu Haramtattun Magunguna A Kasuwar Ɗangwauro Ba -Alh. Husaini Labaran Zakari

Daga Ibrahim Muhammad Kano Cibiyar sayar da magunguna ta Kanawa da ke Kasuwar Ɗangwauro a jihar Kano ta musanta wani labari da ake yaɗawa cewa an kama haramtattun magunguna a…

Kungiyar Jami’ar Siyasa Gangariya Ta Yi Kira Ga Al’ummar Kano Su Yi Rijistar Katin Zaɓe

Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban ƙungiyar Jami’ar Siyasa Gangariya ta Ƙasa, kuma jigo a jam’iyyar APC, Hon. Ado Tati Dala, ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da ma na…