Daga Ibrahim Muhammad Kano Hukumar Kula da Asibitoci Masu Zaman Kansu ta Jihar Kano (PHIMA) ta gudanar da ziyarar bincike kafin rijista a wasu cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu,…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa rikicin cikin gida da kuma taƙaddamar shari’a da ke addabar Jam’iyyar PDP su ne manyan dalilan da suka sa ya yanke shawarar…
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar PDP tare da komawa jam’iyyar mai mulki ta APC. Cikin wata Sanarwar da ta fito a ranar Litinin cikin…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Gwamnatin jihar Kano ta hannun Ma’aikatar Jin Ƙai da Rage Talauci ta kai tallafi ga al’ummar da gobara ta shafa a garin Zago da ke ƙaramar…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban jam’iyyar APC na ƙaramar hukumar Birnin Kano, Amb. Munzali Danbazau, ya jagoranci rabon tallafin kuɗin jari na shirin Abba Gida-Gida ga mata daga mazaɓun ƙaramar…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jajanta wa al’ummomi da iyalan waɗanda hare-haren ’yan bindiga suka shafa a sassa daban-daban na jihar, yana mai tabbatar da ƙudurin gwamnatinsa na kawo…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar ’Yan Kasuwa ta jihar Kano (AMATA) ta gudanar da taron saukar Alƙur’ani da addu’o’i na musamman domin neman kariya ga jihar da kasuwanninta, sakamakon…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da rabon takin zamani da sauran muhimman kayan noma domin tallafa wa manoma a kakar noman rani a faɗin jihar. An ƙaddamar da…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Jami’i na musamman mai aiko da rahotanni ga Gwamnan jihar Kano, Auwal Sani Rogo, ya bai wa ’yan jarida haƙuri bisa zargin cin zarafi da aka…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Duk da irin shaida da Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ke samu na kyakkyawar mu’amala da yake da ita da ’yan jarida a jihar,…





