Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya raba motoci ga limamai 40 na masallatan Juma’a a faɗin jihar, a wani mataki da gwamnatin ta ce na daga cikin ƙoƙarinta na tallafa…
Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana taron bita da aka gudanar ƙarƙashin Hukumar PHIMA tare da masu maganin gargajiya a matsayin wani muhimmin mataki na inganta fahimtar juna tsakanin masu…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf na ci gaba da ƙoƙarin inganta harkokin kula da lafiya a matakin farko, la’akari da muhimmiyar…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake jaddada ƙudirin sa na tabbatar da cewa jihar Zamfara ta shiga sahun jihohin da ke kan turbar ci gaba mai ɗorewa da amfanar…
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa jihar sa ba ta taba samun wani kuɗin tallafi daga Gwamnatin Tarayya ba tun bayan hawan sa mulki a shekarar 2023. Ya bayyana…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Shugaban Kasuwar Larabar Mata, Alhaji Umar Alasan, ya jajanta wa ’yan kasuwar Singa bisa gobarar da ta tashi ta shafe su, inda ya bayyana lamarin a…
Daga Aliyu Haidar Alhamdulillah, dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah, Ubangijin talikai.Ya ku ’yan uwa, muna rayuwa ne a wani zamani da wasu suka mayar da sukar Musulunci…
Daga Ibrahim Muhammad KanoFitacciyar malamar addinin Musulunci, tsohuwar babbar kwamandan mata ta Hukumar Hisba ta Jihar Kano, kuma tsohuwar Kwamishinar Ma’aikatar Mata, Malama Zahra’u Muhammad Umar, ta bayyana cewa Khadimul…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Cibiyar sayar da magunguna ta Kanawa da ke Kasuwar Ɗangwauro a jihar Kano ta musanta wani labari da ake yaɗawa cewa an kama haramtattun magunguna a…
Daga Ibrahim Muhammad, Kano Majalisar Sasanta Matsalolin Ma’aikata ta Ƙasa (JNC), reshen jihar Kano, tare da haɗin gwiwar Ofishin Shugaban Ma’aikata na Jihar Kano, ta shirya taron horaswa na kwana…





