An Sami Nasarori Masu Yawa Wajen Bunƙasa Kasuwar ’Yan Goro ta Mariri -Ibrahim Sani Zara
Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar ’yan kasuwar goro ta Mariri ta bayyana cewa an samu gagarumin cigaba da nasarori da dama a cikin shekaru biyu da suka gabata tun bayan…
Gwamna Lawal Ya Lashe Kyautar Gwarzon Gwamnan Shekara Ta Jaridar LEADERSHIP
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake tabbatar da ƙudirin gwamnatin sa na kawo sauyi mai ma’ana da farfaɗo da ƙwarin gwiwar al’umma ga harkokin mulki a jihar. Gwamnan ya…
An Yi Bikin Cikar Dagacin Gama Shekaru 25 Kan Mulki
Daga Ibrahim Muhammad Kano An gudanar da bikin cikar Dagacin Gama, Alhaji Rabi’u Isyaku, shekaru 25 kan karagar mulki, a fadarsa da ke garin Gama, ƙaramar hukumar Nasarawa ta Jihar…
Tsofaffin Daliban Kwalejin Fasaha Ta Ungogo Sun Yaba Wa Gwamna Abba Kabir Yusuf Kan Gyaran Makarantar
Daga Ibrahim Muhammad Kano Ƙungiyar tsofaffin ɗaliban Kwalejin Fasaha ta Ungogo ta yabawa Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, bisa kulawa da ɗaukin da gwamnatinsa ke bai wa Kwalejin,…
Jami’ar Bayero Na Da Kyakkyawar Dangantaka Da KASSOSA -Farfesa Haruna Musa
Daga Ibrahim Muhammad Kano An shawarci mambobin ƙungiyar tsofaffin ɗaliban makarantun Sakandaren Kimiyya na jihohin Kano da Jigawa, wato KASSOSA, da kada su yi ƙasa a gwiwa wajen halartar tarurrukan…
Walin Gafasa Ya Yaba Da Cigaban KASSOSA, Amma Ya Nemi A Gyara Wasu Muƙamai
Daga Ibrahim Muhammad Kano Wani mamba a ƙungiyar tsofaffin ɗalibai ta KASSOSA, Kwamared Awaisu Nasir Wali (Walin Gafasa), ya bayyana cewa an samu gagarumin cigaba a harkokin shugabancin ƙungiyar ƙarƙashin…
Mun Kafa Kwalejin Kimiyar Lafiya da Fasaha Ta ARYAN Don Cike Giɓin Ma’aikatan Lafiya – MLS Shamsu Garba
Daga Ibrahim Muhammad, Kano An kafa Kwalejin Kimiyyar Lafiya da Fasaha ta ARYAN da ke Birnin Kudu, jihar Jigawa, ne domin horas da ɗalibai da inganta harkar kula da lafiyar…
Tinubu Ya Miƙa Lambar Karramawa Ta Ƙasa Ga Gwamna Dauda Lawal
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya damƙa Lambar Karramawa ta Ƙasa a Ayyukan Hidimta wa Al’umma (NEAPS) 2025 ga Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, bisa ayyukan da gwamnati ta gudanar…
















