Sama Da Mutum 400 Sun Amfani Aikin Idanu Da Gidauniyar Shattima Kankare Ta Ɗauki Nauyi

Daga Ibrahim Muhammad Ɗimbin jama’a ne daga sassan mazaɓun ƙwaryar Fagge suka amfana da aikin duba idanu da ba su magunguna da Hon. Muhammsd Shattima Kankare ya ɗauki nauyi. Da…

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙara Kuɗin Fasfo

Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta ƙara kuɗin da ake yi biya don yin fasfo ɗin ƙasa da ƙasa zuwa ₦200k. Ƙarin zai fara aiki ne daga ranar Litinin 1 ga Satumba,…

Hon. Ibrahim Namadi Ba Shi Da Kwatankwaci Wajen Hidimtawa Al’umma A. Dala -Mustapha Isah Ɗandinshe

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa a siyasar ƙaramar hukumar Dala da ke jihar Kano, mutum ɗaya tilo da yake taka rawar gani wajen yin tsayin daka da sadaukar da…

Matasa Su Tsaya A Kan Adalci, Kishi Da Sanin Yakamata Don Samun Kyakkyawa Makoma Ta Siyasa -Kwamared Haruna Kabiru Wakili

Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga matasa a kan su farka su san inda suka sa gaba da sanin inda yake musu ciwo domin yin abin da yakamata don…

Gwamnatin Kano Ta Ƙaryata Labarin Zargin Karkatar Da Naira Biliyan 6 .5 Da Ake Yi Wa Jami’inta

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano ta ƙaryata labarin da ke yawo a wasu kafafen yaɗa labarai da ake cewa an karkatar da Naira biliyan 6.5 daga baitulmalin jihar. Wannan…

Kotu Ta Tuhumi Hadimin Gwamnan Kano Bisa Zargin Karkatar Da Naira Biliyan 6.5

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuka Masu Alaka (ICPC) tare da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Satar Dukiyar Jama’a (EFCC) sun gano Naira biliyan 6.5…

Farfesa Saleh Pakistan Ya Talafa Wa Mata 21 Da Matasan Arewa Family Ta Koyawa Sana’a

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban Hukumar jin daɗin Alhazzai na ƙasa, Farfesa Saleh Abdallah Pakistan, ya yi kira ga waɗanda suka koyi sana’o’i na dogaro da kai ƙarƙashin Matasan Arewa Family…

Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala Ya Taya Al’ummar Musulmi Murnar Zagayowar Watan Mauludeen Nabiyyi (SAW)

Daga Ibrahim Muhammad Tsohon Kwamishinan Sufuri na jihar Kano, Hon. Ibrahim Namadi Dala, ya bayyana mutuƙar farin cikinsa da shigowar wata mai albarka na haihuwar Annabi Muhammad (SAW) Rabi’ul Awwal.…

Wike Bai Isa Ya Hana Mu Babban Taron Jam’iyyar mu Ba, Inji Gwamnonin PDP

Ƙungiyar Gwamnonin Jam’iyyar PDP ta yi gargaɗi ga Ministan Abuja, Nyesom Wike, da wasu mambobin jam’iyyar kan yunƙurin da zai iya lalata babban taron jam’iyyar da aka shirya gudanarwa a…

An Yi Bikin Buɗe Banɗakuna Da Hon. Sani Scorer Ya Gina A Fagge

Daga Ibrahim Muhammad Kakakin Majalisar Kansiloli na ƙaramar hukumar Fagge, ya gudanar da taron buɗe rukunin ginin banɗakuna na zamani da ya gina a mazaɓarsa kusa da masallacin Marigayi Sheikh…